Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud 3.1

Licencia: Gratis ‎Tamaño del archivo: 70.25 MB
‎Calificación de usuarios: 2.8/5 - ‎2 ‎Votos

Tambayoyi da amsoshinsu daga bakin sheikh jafar mahmud adam. Domin samun wadansu karatuttukan sheikh jafar duba cikin play store. Idan ka/ki ji dadin wannan application na tambayoyin sheikh jafar kada ku manta rating dinsa tauraro biyar cikin wannan gida. akwai sauran karatun malam jafar cikin play store. Un duba zaa samu en shaa Allahu. App yana aiki ba tare da internet ba. ----------------------------------------------------- Descarga y escucha preguntas y respuestas de Ja'afar mahmoud adam. Esta aplicación funciona perfectamente fuera de línea.

historial de versiones

  • Versión 3.1 publicado en 2020-05-20

Detalles del programa