BBC News Hausa 4.4.8

Licencia: Gratis ‎Tamaño del archivo: 45.09 MB
‎Calificación de usuarios: 0.0/5 - ‎0 ‎Votos

Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya (za a caje ku kudin da ake biya na ida'wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira) Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet na BBC Hausa.com Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya. Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan: - Takaitattun Labarai - Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci - Shirin Safe - Shirin Yamma - Shirin Rana Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ta ajiye bayanan da ke da da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema, Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi. Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin email ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa ka'idojin sirri na ZenoMedia, wanda za a iya samu a https://www.zenomedia.com/wpcontent/themes/zeno/privacy_policy.pdf Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (ajustes). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum. La aplicación oficial de noticias de la BBC Hausa de ZenoMedia ofrece los últimos programas y titulares de noticias. Puede escuchar los programas de radio utilizando el reproductor de audio gratuito o utilizando la opción de acceso telefónico telefónico (se aplicarán cargos geográficos estándar de teléfonos fijos y móviles. Consulte con su proveedor los costos exactos antes de llamar). - Leer los últimos titulares de noticias del sitio web de BBC Hausa - Escuchar sus programas de radio favoritos de forma gratuita con el reproductor de audio, o mediante el servicio de acceso telefónico de tarifa estándar - Puedes escuchar las ediciones más recientes de: - Takaitattun Labarai - Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci - Shirin Safe - Shirin Yamma - Shirin Rana Si decide recibir notificaciones push, ZenoMedia almacenará un identificador único relacionado con su dispositivo y sus datos de ubicación en nombre de la BBC para proporcionarle el servicio, permitir que la publicidad se sirva dentro de la aplicación [y para procesar pagos]. No se procesan otros datos personales relacionados con usted (como un nombre de usuario o una dirección de correo electrónico). Dicha información solo se procesará de acuerdo con la Política de privacidad de ZenoMedia, disponible en https://www.zenomedia.com/wp-content/themes/zeno/privacy_policy.pdf

historial de versiones

  • Versión 4.4.8 publicado en 2020-10-21

Detalles del programa